Isa ga babban shafi
Senegal

An cafke Karim Wade dan tsohon shugaban Senegal

Karim Wade dan tsohon shugaban Senegal Abdoulaye Wade
Karim Wade dan tsohon shugaban Senegal Abdoulaye Wade REUTERS/Youssef Boudlal

‘Yan sandan Senegal sun cafke Karim Wade dan tsohon shugaban kasa Abdoulaye Wade akan zargin cin hanci da sama da fadi da fatli da kudaden da suka kai kimanin dalar Amurka Biliyan 1.4.

Talla

Karim Wade yana cikin manyan Ministocin a zamanin mulkin mahaifin shi tsakanin 2000 zuwa 2012, kuma shi ke aka daurawa alhakin jagorancin aikace aikacen hanyoyi da bangaren makamashi.

Masu gabatar da kara sun ba shi nan da ranar Litinin ya kare kansa daga zargin da ake masa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.