Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Kwamitin tattaunawa da Boko Haram

Sauti 20:18
Harin Kano
Harin Kano REUTERS/Stringer

Shirin Duniyarmu A Yau ya tattauna ne a game da kwamitin da shugaban Tarayyar Najeriya Goodluck Jonathan ya kafa domin bayar da shawarwari kan yadda za a kwance wa kungiyar Boko Haram damara.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.