Isa ga babban shafi
Masarautunmu

Masarautar Kwanni a Jamhuriyar Nijar.

Sauti 10:09
Tutar kasar Jamhuriyar Nijar
Tutar kasar Jamhuriyar Nijar

Shirin Daga Masarautunmu na wannan karo, Garba Aliyu Zaria ya ci gaba ne da yi wa masu sauraro bayani a game da masarautar Kwanni da ke cikin jihar Tawa a Jamhuriyar Nijar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.