Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Kotun Duniya ta cika shekaru 15

Sauti 20:56
Fatou Bensouda babbar mai gabatar da kara a kotun ICC
Fatou Bensouda babbar mai gabatar da kara a kotun ICC AFP/Emmanuel Dunand

A ranar 17 ga watan Yuli ne Kotun hukunta manyan laifuka ta ICC ta cika shekaru 15 da kafuwa wacce aka kafa domin hukunta laifukan yaki na bai daya a duniya. Wannan kuma na zuwa a dai dai lokacin da shugabannin kasashen Afrika ke zargin kotun ta fi mayar da hankali wajen farautarsu.  a Cikin shirin Duniyarmu A Yau, Bashir Ibrahim Idris tare da abokan shirinsa sun tattauna akan wannan batu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.