Isa ga babban shafi
Guinea Conakry

EU ta nemi a yi zabe mai inganci a Guinea Conakry

Madugun 'yan adawan kasar Guinea, Cellou Dalein Diallo
Madugun 'yan adawan kasar Guinea, Cellou Dalein Diallo AFP PHOTO / CELLOU BINANI

Kungiyar Kasashen Turai ta bukaci gudanar da karbaben zaben Yan majalisu a kasar Guinea, kawana guda bayan tashin hankain da aka samu a Conakry.Yayin da ya rage mako guda a gudanar da zaben, tawagar masu sa ido na kungiyar, sun ce har yanzu wasu Yan kasar ba su san cewar ko anyi musu rajista ko ba’a musu ba.Rahotanni sun ce, an samu arangama a tsakanin masu goyan bayan gwamnati da Yan adawa a birnin Conakry. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.