Isa ga babban shafi
Guinea Conakry

Alpha Conde ya nemi ‘Yan adawa su amince da sakamakon zabe

Zabe a kasar Guinea Conakry.
Zabe a kasar Guinea Conakry. RFI/Olivier Rogez

Shugaban Kasar Guinea, Alpha Conde, ya bukaci shugababin Jam’iyun kasar da su amince da sakamakon zaben Yan Majalisun kasar da aka yi a karshen mako, saboda rade radin tashin hankalin da ake zaton zai faru a kasar. Shugaban ya yaba da yadda aka gudanar da zaben, sai dai tuni ‘Yan adawa suka yi korafi akai. Hukumar zaben kasar ta bada wani kashi na sakamakon zaben.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.