Isa ga babban shafi
Mata Mazari

Farashin dabbobi ya tashi sakamakon bukin Sallah

Sauti 10:00

Yayin da ya rage kasa da mako guda a yi bukin Sallar laiyya ko babar Sallah, rahotanni na nuna yadda farashin dabbobi, musamman ma raguna ke ci gaba da tashin gwaron zabo, don haka ne cikin shirin Nasiruddeen Muhammad ya leka wasu kasuwannin dobbobin, don jin yadda lamarin yake.Ayi saurare lafiya

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.