Isa ga babban shafi
Nijeriya

Kamfanin Shell zai rage yawan man da yake fitarwa a Nijeria

Wani  yanki na  Niger Delta
Wani yanki na Niger Delta AFP PHOTO/PIUS UTOMI EKPEI

Kamfanin hako mai na Shell ya sanar da rufe wani bangare na ayyukansa a yankin Ogoni sakamakon fasa wani bututun sa wanda duka duka bai wuce kwaniki goma da gyran  shi ba.

Talla

Sakamakon rufe wannan bututu dai, kamfanin zai rage yawan man da yake fitarwa na akalla ganga dubu 150 a kowace rana ta Allah.

Har ya zuwa yanzu an kasa shawo kan wannan matsala ta farfasa bututun mai a yankin Niger Delta duk kuwa da irin makuddan kudaden da ake cewa an ware domin hakan.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.