Isa ga babban shafi
Guinea Conakry

Jam'iyyar Adawa a Guinee na gab da shigar da kara na a soke zaben yan majalisu

Wasu magoya bayan jam'iyya mai adawa  da shugaban kasar  Alpha  Conde
Wasu magoya bayan jam'iyya mai adawa da shugaban kasar Alpha Conde REUTERS/Saliou Samb

‘Yan adawa a kasar Guinea Conakry, za su gabatar wa Kotun Kolin kasar da bukatar ganin an soke zaben ‘yan majalisar dokoki wanda jam’iyyar RPG ta shugaba Alpha Conde ta lashe".

Talla

Yan adawar dai sun ce matukar ba su samu biyan bukata a gaban kotun ba, to za su bukaci magoya bayan su ne da su kaddamar da zanga-zanga a duk fadin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.