Isa ga babban shafi
Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta gabatar da kasafin kudin shekarar 2014

tsabar kudin Najeriya
tsabar kudin Najeriya Juguda.com

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta gabatar wa Majalisun dokokin kasar biyu da daftarin kasafin kudi na shekara mai kamawa, wanda ya tashi Naira Trillion 4 da bilyan 600.

Talla

Abin la’akari a nan shine adadin kudaden da gwamnatin ke shirin kashewa a shekara mai zuwa, ana iya cewa kasafin ya gaza da na shekara ta 2013 da muke ciki kamar yadda kwararru a fannin tattalin arziki ke cewa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.