Isa ga babban shafi
Nijar

An gudanar da Sallar Makafi a Nijar

Wani yankin Zinder a Jamhuriyyar Nijar
Wani yankin Zinder a Jamhuriyyar Nijar Sayouba Traoré/RFI

A Jamhuriyyar Nijar an gudanar da sallar makafi inda makafi daga wasu kasashen yammacin Afrika suka halarci bikin sallar Makafin da aka gudanar a Damagaran. Wannan bikin shi ne aka bayyana a matsayin mafi girma a Nahiyar Afrika inda makafin ke gudanar da addu'o’i da sada zumunci tsakaninsu da kuma gudanar da wasanni ga matasan makafi irinsu kokowa farautar kaza, boyeyeniya da sauransu. Daga Zinder a Jamhuriyyar Nijar Wakilin RFI Hausa Ibrahim Mallam Tchillo ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: An gudanar da Sallar Makafi a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.