Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Dokar haramta auren jinsi guda a Najeriya

Sauti 20:00
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan Reuters/Tiksa Negeri/Files

Shirin Duniyarmu A yau ya tattauna ne game da dokar haramta auren jinsi guda da shugaban Najeriya ya amince da ita, matakin da kasashen yammaci da majalisar Dinkin Duniya da kungiyoyin kare hakkin bil'adama suke suka.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.