Isa ga babban shafi
Ebola

An haramta yin taron bikin Kirsemeti a Conakry

Allon fadakar da Al 'umma game da Ebola a birnin  Conakry
Allon fadakar da Al 'umma game da Ebola a birnin Conakry

Mahukuntan Birnin Conakry da ke kasar Guinea sun haramta gudanar da taron bikin kirsimeti da na sabuwar shekara don hana yaduwar cutar ebola da ke ci gaba da kashe jama’a a yammacin Afrika. Gwamnan Conakry Soriba Sorel Camara ne ya daukimatakin yana mai cewar an haramta gangamin jama’a da kuma ziyarar da mutane ke kai wa gabar tekun kasar don yin shagulgula.

Talla

Kasar Guinea na daya daga cikin kasashen da ke fama da cutar Ebola mai yin kisa cikin hanzari.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.