Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abdoulkarim Saidou na cibiyar binciken dimokuradiya a Burkina

Sauti 03:20
Janar Gilbert Diendéré, wanda ya kwace mulki a Burkina Faso
Janar Gilbert Diendéré, wanda ya kwace mulki a Burkina Faso AFP PHOTO / AHMED OUOBA

Sojojin Burkina Faso, sun kange dukkanin manyan titunan da ke birnin Ouagadougou fadar gwamnatin kasar, domin hana gudanar da tarzoma bayan sun kwace mulki. Dr Abddoulkarim Saydu, na cibiyar binciken dimokuradiyya Ouagadougou ya bayyana halin da ake ciki a tattaunawarsa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.