Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Kamfanin sarrafa albasa na farko a jamhuriyar Nijar

Sauti 20:20
Buhunan albasa
Buhunan albasa Getty Images/picturegarden

A Jamhuriyar Nijar, yanzu haka an yi nisa a kokarin da ake na kafa kamfanin sarrafa albasa na farko a kasar, yayin da a nata bangare Hukumar Bunkasa Tattalin Arziki, Zamantakewa da kuma Tattalin Al'adu wato Cesoc, ta tattauna yadda za a taimakawa bangaren noma da kiwo a kasar. Wadannan abubuwa ne Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi mana dubi a shirin na wannan mako.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.