Isa ga babban shafi
Jamhuriyar Nijar

Matsalar sata a jihar Damagaram dake Jamhuriyar Nijar

Masu babura a Nijar
Masu babura a Nijar Nigerdiaspora.net

A jamhuriyar Nijar’ Yan sanda a Jihar Damagaram ko Zinder, sun kama wasu gungun barayi da ke amfani da wannan lokaci na sanyi wajen yin satar kayyaki masu daraja da suka hada da wayoyin hannu da Babura, Al’amarin na tayar da hankulan mazauna Jihar Damagaram.Ibrahim malam Tchillo ya aiko mana da rahoto daga Damagaram. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.