Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Yunkurin kifar da gwamnatin Issoufou na Nijar

Sauti 21:35
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou ya ce an yi yunkurin kiar da gwamnatinsa
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou ya ce an yi yunkurin kiar da gwamnatinsa REUTERS/Afolabi Sotunde/Files TPX IMAGES OF THE DAY

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne kan dambarwar siyasar Nijar inda Shugaban kasar Mahamadou Issoufou ya ce an yi yunkurin yi ma sa juyin mulki. Sannan Shirin ya tabo siyasar Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.