Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Noman zamani a jihar Katsina da ke Najeriya

Sauti 20:58
'Ya'yan tumatur
'Ya'yan tumatur

A cikin shirin Noma Yanke Talauci na wannan mako, Abdoulkarim Ibrahim ya ziyarci garin Gwajo-gwajo, inda ya gana da shugaban kungiyar manoma a jihar Katsina Alhaji Ya'u Umar Gwajo-gwajo, wanda ya mallaki manyan gonakin noman amfanin gona iri-iri da kuma kiwon dabbobi, kifi da kuma kaji.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.