Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Sabbin dubarun noma na zamani a Najeriya

Sauti 20:58
Dakin noman tumatur a Gwajo-gwajo, Katsina, Najeriya
Dakin noman tumatur a Gwajo-gwajo, Katsina, Najeriya

Alhaji Umar Ya'u Gwajo-Gwajo, shugaban kungiyar manoma a jihar Katsina a Tarayyar Najeriya, mutum ne da ya mayar da hankali wajen gudanar da aikin gona ta hanyoyi irin na zamani, kamar noman abinci iri-iri, kiwon dabbobi, kaji, da sauran tsuntsaye.A cikin wannan shiri, ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal karin bayani a game da abubuwan da yake nomawa da kuma yadda ya kamata gwamnati ta taimaka wa manoma a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.