Isa ga babban shafi
Najeriya

Jarumar Fim din Hausa Aisha Dankano ta rasu

'Yar Fim din Hausa Aisha Dankano da Allah ya yi wa rasuwa
'Yar Fim din Hausa Aisha Dankano da Allah ya yi wa rasuwa RFI/Awwal

Aisha Dankano da aka fi sani da Sima ta rasu bayan ta yi jinya na 'yan kwanaki, wasu abokan kasuwancinta a harkar Fim sun shaidawa RFI Hausa cewa ta rasu ne a yau Talata.

Talla

Aisha Dankano dai ta kasance fitacciya a Fim din hausa da mafi yawanci ta ke fitowa a matsayin uwa. Tafito wani Fim ne da ake kiranta Sima. Wasu na mata lakabi da sunan “Baki abin magana”.

Tattaunawa da Aisha Dankano tare da Aminu Sheriff Momo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.