Isa ga babban shafi
Kebbi

Noman Shinkafa ya bunkasa a Kebbi

Shinkafa zata wadata a Najeriya
Shinkafa zata wadata a Najeriya tungamedia

Biyo bayan haramcin shigo da shinkafa daga kasashen ketare da mahukuntan Najeriya suka aiwatar, Babban Bankin kasar ya tallafawa manoma da basussuka domin samarwa kasar shinkafa mai yalwa. A cikin tsarin, Jihar Kebbi ce aka bai wa jagorancin jihohi shida da aka dorawa alhakin samar da shinkafar. Wakilinmu El-Yakub Usman Dabai ya aiko da rahoto daga Sokoto.

Talla

Noman Shinkafa ya bunkasa a Kebbi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.