Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar biyan albashin ma'aikata a jihohin Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a zauren Majalisar kasar dake Abuja
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a zauren Majalisar kasar dake Abuja REUTERS

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana damuwar sa kan yadda akasarin jihohin kasar basa iya biyan albashin ma’aikatan su.Wata sanarwa da Garba Shehu ya sanyawa hannu tace shugaban ya bayyana haka ne yayin ganawa da gwamnonin jihohin

Talla

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana aniyar sa na kafa wani kwamiti dan lalubo hanyar magance matsalar, yayin da ya bukaci gwamnonin su tashi tsaye dan inganta kudaden shigar da suke samu.

Gwamnonin sun bayyana irin cikas da ake fuskanta musamman a wasu jihohin kasar,da sa ran gani Gwamnati ta taimaka sosai domin aiwatar da sauyi.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.