Isa ga babban shafi
Nijar

Ana fama da karancin Jini a asibitocin Zinder

Ana karancin masu bada jini a Damagaram
Ana karancin masu bada jini a Damagaram Reuters/Stringer

Cibiyar dauka da adana jini a  Damagaram Jamhuriyyar Nijar tace ana fama da karancin wasu nau’in jini da marar lafiya ke bukata saboda matsalar karancin masu bada jininsu kyauta a kullum. A duk rana ana samun sanarwar neman taimakon jini a gidajen Rediyo a Damagaram don neman masu niya su je su bayar da jinin ga mabukata marar lafiya. Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto daga Damagaram.

Talla

Ana fama da karancin Jini a asibitocin Zinder

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.