Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Dandalin siyasa na yau asabar zai yo dubi kan rikicin shugabanci a jam'iyyar PDP a Najeriya

Sauti 21:06
Tutar jam'iyar PDP mai adawa a Najeriya
Tutar jam'iyar PDP mai adawa a Najeriya

A cikin shirin dandalin siyasa Abdoulkarim Ibrahim yayo dubi dangane da rikicin shugabanci da ya kaure a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya.Ya kuma dubo wasu labaren daga Kano dama Bauchi Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.