Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Leda Matsala ce ga Muhalli

Sauti 20:14
Amfani da leda matsala ne ga muhalli
Amfani da leda matsala ne ga muhalli (Amélie Tulet)

Shirin Muhallinka Rayuwarka ya duba illolin da Leda ke haifarwa a rayuwa da muhallin 'yan Najeriya, ledar da yanzu haka tuni wasu kasashe suka haramta amfani da ita.

Talla

Anya kuwa al'umma na sane da kashedin masana game da hadarin da ke tattare da mu'amala da leda? Shin akwai wani zabin da watakila zai maye gurbin amfanin da leda a hidimar Dan Nigeria, kuma ina mafita?

Shirin ya tattauna da masu haraka da Leda da kuma masana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.