Isa ga babban shafi
Ghana

Mahama ya kaddamar da yakin sake zabensa a Ghana

Shugaban Ghana John Dramani Mahama
Shugaban Ghana John Dramani Mahama Screen capture

Shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama ya kaddamar da yakin neman zaben shi a yau Litinin daga jihar Yammaci bayan gabatar da shi a gaban wani gagarumin taron magoya bayan Jam’iyyar NDC a Cape Coast. Ridwanullah Mukhtar Abbas ya aiko da rahoto daga Ghana.

Talla

Mahama ya kaddamar da yakin sake zabensa a Ghana

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.