Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Ana iya fadada noman Dankalin Turawa a sassan Najeriya

Sauti 20:47
Wata Cuta na yi wa noman Dankalin Turawa illa a Najeriya
Wata Cuta na yi wa noman Dankalin Turawa illa a Najeriya RFI Hausa/Awwal

Shirin Muhallinka Rayuwarka ya ziyarci Manoman Dankalin turawa ne a jihar Filato inda aka fi noman Dankalin a Najeriya. A cikin shirin za ku ji tarihin soma noman Dankalin, da dalilin da ya sa aka fi noman shi yankin Jihar Filato da kuma kalubalen da manoman ke fuskanta ga noman na Dankali.

Talla

A shiri na gaba za mu ji yadda manoman Dankalin suka rungumi sabuwar fasahar Manoma ta Nasir Yammama “Verdant” domin inganta noman Dankali a Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.