Isa ga babban shafi
Algeriya

Shugaba Bouteflika ya tafi jinya a Faransa

Shugaba Abdelaziz Bouteflika ya dade baya fitowa bainar jama'a.
Shugaba Abdelaziz Bouteflika ya dade baya fitowa bainar jama'a. AFP PHOTO / POOL / ALAIN JOCARD

Shugaban Algeria Abdelaziz Bouteflika ya isa kasar Faransa dan duba lafiyar sa kamar yadda sanarwar gwamnatin kasar ta sanar.

Talla

Shugaban mai shekaru 79 na fama da rashin lafiyar da ta shafi yadda yake motsa jikin sa da kuma rashin iya Magana.

An dade ana cece kuce kan halin lafiyar shugaban wanda baya fita bainar jama’a.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.