Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Makarantar Fim ta Ma'inna a Kaduna

Sauti 20:00
Ana samun kudi a sana'ar fim a Najeriya
Ana samun kudi a sana'ar fim a Najeriya meteor-films.fr

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya kai ziyara ne Makarantar Fim ta Ma'inna mai zaman kanta a Jihar Kaduna, kuma shirin ya tattauna da shugabar Makarantar Hauwa Maina 'yar wasan fim din Hausa a arewacin Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.