Isa ga babban shafi
Guinea Conakry

Zanga-zangar kungiyoyin malamai da Dalibai a Conakry

Rikici tsakanin yan Sanda da masu zanga-zanga a Conakry
Rikici tsakanin yan Sanda da masu zanga-zanga a Conakry CELLOU BINANI / AFP

A kasar Guinee Conakry ,an samu artabu tsakanin jami’an tsaro da kungiyoyin malaman makaranta dake gudanar da zanga-zanga domin kwato hakin su.An dai bayyana mutuwar mutane shida yayinda wasu suka samu raunika . 

Talla

Ana ci gaba da samun tashin hankali a wasu unguwanin babban birnin kasar Conakry yanzu haka.

Cimma jituwa tsakanin hukumomin da kungiyoyin malaman karantawar ya zama wajibi a cewar Shugabanin kungiyoyin dake samun goyan bayan kungiyoyin farraren hula a kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.