Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Balarabe Maikaba kan kamfanonin sadarwa

Sauti 03:10
Kamfanin sadarwar na MTN
Kamfanin sadarwar na MTN 8brand.co

Majalisar Wakilan Najeriya na shirin sabunta dokokin sadarwa a Kasar, da zai takawa kamfanonin sadarwa burki, kan sakwanni wayoyi barkatai da cire kudadde ba tare da  izinin kwastaman  ba, Malam Balarabe Maikaba na jami’ar Bayero dake Kanon Najeriya ya mana tsokaci.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.