Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattauna da Ali Dawayya

Sauti 20:00
Fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood a Nigeria.
Fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood a Nigeria. AMINU ABUBAKAR / AFP

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finan ya tattauna da Ali Ibrahim da aka fi sani da Ali Dawayya Jarumi kuma mai shirya fim na hausa a Kano, wanda ya yi fina-finai da dama da suka hada da Kugiya da Raga.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.