Isa ga babban shafi
Habasha

Kayan Abincin Agaji Don Mabukata Na Neman Karewa a Habasha

Firaministan Habasha Hailemariam Desalegn cikin wani hoto da aka dauka ranar 11 October 2016.
Firaministan Habasha Hailemariam Desalegn cikin wani hoto da aka dauka ranar 11 October 2016. Photo: Reuters/Tiksa Negeri

Gwamnatin kasar Habasha da kungiyoyin agaji dake kasar sun sanar da cewa kayayyakin abinci na agaji don mutane kusan miliyan takwas da suke cikin tsaka mai wuya saboda fari da yunwa,  na gab da karewa nan zuwa karshen wannan wata.

Talla

Rashin ruwan sama da matsalolin yanayi dai sun kara dama lissafi a wannan kasa.

Yanzu haka dai yawan mabukata abinci cikin gaggawa na kara yawa domin ana ganin za su kai miliyan biyu zuwa watan gobe.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.