Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan rashin amincewar kungiyar Ohaneze da ayyana IPOB a matsayin kungiyar ta'addanci

Jagoran kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra ta IPOB wadda jami'an tsaron Najeriya suka ayyana a matsayin kungiyar ta'addanci.
Jagoran kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra ta IPOB wadda jami'an tsaron Najeriya suka ayyana a matsayin kungiyar ta'addanci. Reuters

shirin ra'ayoyin masu saurare tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mai da hankali kan kin amincewar da kungiyar dattawan kabilar Igbo ta Ohaneze ta yi kan ayyanawar da rundunar sojin Najeriya ta yi na cewa Kungiyar IPOB mai fafutukar kafa kasar Biafra kungiyar ta'addanci ce.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.