Isa ga babban shafi
Gambia

Gambia ta fita daga layin kasashe da ake zartar da hukuncin kisa

Shugaban kasar Gambia Adama Barrow yayin jawabi a wani taron manema labarai
Shugaban kasar Gambia Adama Barrow yayin jawabi a wani taron manema labarai

Kasar Gambia ta fita daga cikin kasashe da ke zartar da hukuncin kisa ,sanarwar da Shugaban kasar Adama Barrow ya yi a lokacin da yake gabatar da jawabin sa  a zauren Majalisar Dimkin Duniya.  

Talla

Adama Barrow watanni takwas bayan hawan sa karagar mulkin kasar ta Gambia,ya soma taka gaggarumar rawa a cewar da dama daga cikin kungiyoyin kare hakkin bil Adam.

Kasar Gambiya ta yi kaurin suna a tsohuwar Gwamnatin Yaya Jammeh da ya mulki kasar tsawon shekaru 22.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.