Isa ga babban shafi
Najeriya

An yi taron tabbatar da zaman lafiya a Jos

Masu fafutikar kafa kasar Biafra na barazana a Najeriya
Masu fafutikar kafa kasar Biafra na barazana a Najeriya AFP PHOTO / PIUS UTOMI EKPEI

Bayan tashin hankalin da aka samu a garin Jos sakamakon kasha-kashen da aka yi a garin Aba da Umuahia, wasu shugabanin kungiyoyin matasa daga kabilu daban daban sun gudanar da wani taron hadin kai domin kaucewa sake aukuwar tashin hankalin. Taron ya gudana ne a karkashin hukumar tsaro ta STF kamar yadda Muhammad Tasiu Zakari ya aiko da rahoto daga garin Jos Jihar Filato.

Talla

An yi taron tabbatar da zaman lafiya a Jos

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.