Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Gurbacewar muhalli sanadiyyar dagwalon masana'antu

Sauti 19:37
Masana'antu kan yi amfani da magudanan ruwa wajen zubar da dagwalo wanda ke haifar da gurbacewar Muhallai baya ga haddasa cututtuka.
Masana'antu kan yi amfani da magudanan ruwa wajen zubar da dagwalo wanda ke haifar da gurbacewar Muhallai baya ga haddasa cututtuka. wikipedia

Galibin masana'antu a Jihar Kano da ke arewacin Najeriya kan zubar da dagwalon da suka fitar a magudanan ruwa ko kuma yankunan da al'umma ke zama, lamarin da ke haifar da gurbacewar yanayi, wanda kuma masana kiwon lafiya ke korafin cewa yana da matukar hadari ga rayuwar bil'adama.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.