Isa ga babban shafi

Rikicin kasar Libya

Gwamnati biyu ke tafiyar da Libya
Chanzawa ranar: 12/10/2017 - 20:43

A ranar 18 ga watan Disemba ne aka fara kaddamar da zanga-zangar adawa da gwamnatocin kasashen Larabawa domin neman girka gwamnatin Demokradiyya a kasashen Tunisia da Masar da Libya da Syria da Bahrain da Yemen bayan shugabannin kasashen na mulkin mulaka'u sun kwashe tsawon shekaru suna gudanar da mulki sabanin na Demokradiyya. Kuma Tun kawar da gwamnatin Marigayi Kanal Ghaddafi Libya ke fama da tashin hankali.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.