Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan kan zaben kasar Liberia

Sauti 02:49
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan, yayinda ya ke zantawa da wakilin Sashin Hausa na RFI, kan zaben kasar Liberia, AbduRahman Gambo Ahmad.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan, yayinda ya ke zantawa da wakilin Sashin Hausa na RFI, kan zaben kasar Liberia, AbduRahman Gambo Ahmad. RFIHAUSA/AbduRahman Gambo Ahmad

Kimanin mutane miliyan 2 da dubu dari daya ne suka kada kuri’a a zaben shugabancin kasar Liberia zagaye na biyu, inda aka fafata tsakanin George Weah da kuma Joseph Boakai. An dai samu fitowar jama’a sosai domin kada kuri’unsu, yayin da ‘yan kallo daga sassa daban daban na duniya suka sa-ido kan yadda zaben ke gudana. Wakilinmu daga birnin Monrovia AbduRahman Gambo Ahmad ya samu zantawa da tsohon shugaban Najeriya Mista Goodluck Ebele Jonathan, wanda ya jagoranci tawagar Cibiyar bunkasa demokradiya ta Amurka, NDI, a zaben na Liberia.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.