Isa ga babban shafi
Najeriya

Kungiyar kare hakkin dabbobi ta koka kan yadda ake azabtar da su a Najeriya

Kungiyar ta yi ikirarin cewa daruruwan dabbobi na cutuwa koma halaka a wasu lokutan sanadiyyar kin kulawa da hakkokinsu, musamman yayin safararsu daga kudanci zuwa arewacin Najeriya.
Kungiyar ta yi ikirarin cewa daruruwan dabbobi na cutuwa koma halaka a wasu lokutan sanadiyyar kin kulawa da hakkokinsu, musamman yayin safararsu daga kudanci zuwa arewacin Najeriya. N. Williams/Save the Children

A Najeriya wata kungiya da ke ikirarin kare hakkin Dabbobi tare da rage gallaza musu, ta koka kan tsarin da ake bi wajen jigilar dabbobin daga arewa zuwa kudancin kasar. Kungiyar ta yi ikirarin cewa a lokuta da dama daruruwan dabbobi na mutuwa ko kuma su nakasa kafin isa da su wasu yankunan kasar sakamakon rashin inganta tsarin yin safararsu.Ga dai rahoton da wakilinmu Shehu Saulawa daga Bauchi ya hada mana kan wannan batu.

Talla

Kungiyar kare hakkin dabbobi ta koka kan yadda ake azabtar da su a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.