Isa ga babban shafi
Najeriya

Mata masu zaman kansu ne ke yada Sida a Najeriya- rahoto

Binciken na hadin gwiwar kungiyoyin yaki da cutar, ya tabbatar da yaduwar cutar ta Sida da akalla kashi 50 cikin 100, daga bangaren sana'ar matan masu zaman kansu.
Binciken na hadin gwiwar kungiyoyin yaki da cutar, ya tabbatar da yaduwar cutar ta Sida da akalla kashi 50 cikin 100, daga bangaren sana'ar matan masu zaman kansu. FAROOQ NAEEM / AFP

A Najeriya bincike na baya-bayan na nuna cewa rukunin mata masu zaman kansu da ke tarewa a otel-otel, a wani bangare na Bayan-Gari ko Bariki da sauran wuraren shakatawa, sune kan gaba wajen yada cutar HIV/Aids. Binciken na hadin gwiwar kungiyoyin yaki da wannan cutar, ya tabbatar da yaduwar cutar ta Sida da akalla kashi 50 cikin 100, daga bangaren sana'ar matan masu zaman kansu.Wakilin mu Shehu Saulawa ya ziyarci unguwar Bayan Garin, inda aka gudanar da zagaye na biyu na wannan kidaya ga kuma rahoton sa.

Talla

Mata masu zaman kansu ne ke yada Sida a Najeriya- rahoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.