Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar za ta nada Kantomomi bayan gaza zaben kananan hukumomi

Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahammadu Issoufou.
Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahammadu Issoufou. BOUREIMA HAMA / AFP

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta yanke shawarar nada kantomomi domin maye gurbin zababbun shugabannin kananan hukumomi da wa’adin shugabancinsu ya kawo karshe amma kuma aka kasa gudanar da sabbin zabuka domin sabunta su.A can baya dai akalla sau hudu ana tsawaita wa’adin shugabancin kananan hukumomi na tsawon watanni shida-shida, matakin da wasu ke ganin cewa ya saba wa tsari irin na dimokuradiyya wanda shi ne tubulin da kasar ke girke akansa. Daga Damagaram-Zinder ga rahoton da wakilinmu Ibrahim Malam Chilo ya aiko mana.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.