Isa ga babban shafi

Afrika ta kudu-Ramaphosa na shirin garambawul ga majalisar ministoci sa

Shugaban Kasar Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa yayin rantsuwar soma aiki a  Cape Town, , 16 ga watan Fabareru 2018
Shugaban Kasar Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa yayin rantsuwar soma aiki a Cape Town, , 16 ga watan Fabareru 2018 REUTERS/Rodger Bosch/Pool

Sabon Shugaban kasar Afirka ta kudu Cyril Ramaphosa ya ce lokaci ya yi da za’a sake fasalin majalisar ministocin kasar, mako guda bayan karbar ragamar tafiyar da kasar.

Talla

An dade dai ana kiraye kiraye domin ganin shugaban ya yiwa majalisar garambawul domin sake fasalin ta da kuma shigar da wasu matasa domin ciyar da kasar gaba.

Cikin wadanda ake saran zasu rasa mukaman su harda ministan kudi wanda aka shirya zai gabatar da kasafin kudi gobe laraba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.