Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Matsalar tsaro a jihar Zamfara kashi na farko

Sauti 20:00
Matsalolin tsaro masu alaka da satar shanu, kisan gilla ga wadanda basu ji ba basu gani ba da kuma satar shanu na kara ta'azzara a Jihar Zamfara.
Matsalolin tsaro masu alaka da satar shanu, kisan gilla ga wadanda basu ji ba basu gani ba da kuma satar shanu na kara ta'azzara a Jihar Zamfara. shakarasquare

Jihar Zamfara da ke yankin Arewacin Najeriya na fama da matsaloli masu alaka da kashe-kashen ba gaira babu dalili, satar Shanu da kuma rikici tsakanin Fulani Makiyaya da Manoma matakin da a yanzu ya juye zuwa garkuwa da mutane don kudin Fansa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.