Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan girke dakarun soji 1500 daga kasashe 24 a Nijar

Sauti 15:12
Akalla dakarun soji 1500 da suka fito daga kasashe 24 aka girke a Jamhuriyar Nijar don yaki da ta'addanci.
Akalla dakarun soji 1500 da suka fito daga kasashe 24 aka girke a Jamhuriyar Nijar don yaki da ta'addanci. Reuters

Ra'ayoyin masu saurare a yau Alhamis tare da Zainab Ibrahim ya baku damar yin tsokaci kan dakarun soji 1500 daga kasashe 24 da aka girke a Jamhuriyar Nijar don yaki da ayyukan ta'addanci a yankin Sahel.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.