Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Abdullahi Liliga kan wargaza kasuwar dabbobi a Lagos

Sauti 03:37
Gwamnan Jihar Lagos Akinwumi Ambode.
Gwamnan Jihar Lagos Akinwumi Ambode.

Gwamnatin Lagos a Najeriya ta umurci masu sayar da dabbabi a babbar mayakan jihar wato abbatoir ta su tattara nasu ya nasu su bar wurin, saboda za a rusa wurin nan ba da jimawa ba.Tuni dai shugabannin ‘yan kasuwar suka bukaci masu fataucin shanu daga arewa zuwa Lagos da su dakatar da wannan fatauci har sai abin da halin ya yi, kamar dai yadda za ku ji daga baki Alhaji Abdullahi Liliga, shugaban Miyatti a jihar ta Lagos.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.