Isa ga babban shafi
Nijar

Matsalar da jibge bakin haure a Nijar ke haifarwa

A watan Fabarairu ne Majalisar Dinkin Duniyar ta dakatar da aikin jibge bakin hauren a Nijar, yayinda ta ke shirin dawo da aikin a mako mai zuwa.
A watan Fabarairu ne Majalisar Dinkin Duniyar ta dakatar da aikin jibge bakin hauren a Nijar, yayinda ta ke shirin dawo da aikin a mako mai zuwa. ©RFI/Bineta Diagne

Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa za ta kaddamar da cigaba da kwashe baki 'yan kasashen waje daga Libya ta na kai su Jamhuriyar Nijar kamar yadda akayi alkawari.Omar Bugharsa, jami’in hukumar kula da yan gudun hijirar ya ce a baya sun kwashe baki 1,020 zuwa Nijar kafin dakatar da aikin a watan Fabarairu, inda ya ke cewa a makon gobe za’a sake farfado da aikin. Omar Sani ya duba mana matsalar jibge bakin, kuma ga rahotan da ya aiko mana daga Agadez.

Talla

Matsalar da jibge bakin haure a Nijar ke haifarwa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.