Isa ga babban shafi
Najeriya

'Yan gudun hijira a Najeriya na fama da kamfar abinci gab da Ramadan

Dubban 'yan gudun hijirar ne dai yanzu haka ke korafi kan yadda azumin zai kasance musu la'akari da halin ko'in kula da hukumomi ke nuna musu game da abincin da za su kai bakinsu.
Dubban 'yan gudun hijirar ne dai yanzu haka ke korafi kan yadda azumin zai kasance musu la'akari da halin ko'in kula da hukumomi ke nuna musu game da abincin da za su kai bakinsu. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Yayinda Al'ummar musulmai a Najeriya ke shirin fara azumin watan Ramadan a gobe Alhamis, yan gudun Hijira a jihar Borno na ci gaba da korafi kan yadda azumin ke shirin zuwar musu cikin kuncin rayuwa sakamakon karancin abincin sawa a bakin salati da su ke fuskanta. 'Yan gudun hijirar dai sun jima suna kukan karancin abinci a sansanonin da ake kula da su sakamakon rikicin Boko Haram da ya raba su da gidajensu. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na da rahoto a kai.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.