Isa ga babban shafi
Najeriya

Sojin Najeriya sun keta haddin mata 'yan gudun hijira - Amnesty

Amnesty ta kuma fito da shaidu karara na irin matan da Sojin suka ci zarafinsu don zamowa shaida.
Amnesty ta kuma fito da shaidu karara na irin matan da Sojin suka ci zarafinsu don zamowa shaida. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta duniya Amnesty International ta kaddamar da wani rahoto a yau, wanda ke nuna cewan jami’an tsaro na cin zarafi da yi wa mata fyade a sansanonin yan gudun hijira a Najeriya.Amnesty ba ta tsaya anan ba, sai da ta kawo wasu daga ckin matan da suka fuskanci irin wadannan matsaloli don zamowa shaida, saboda yadda jami’an tsaro ko gwamnati ke karyata dukkan bayanen tauye hakkin bil’adama a duk lokacin da ta bayyana. Ga rahoton da wakilinmu na abuja mohammed sani abubakar ya hada mana.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.