Isa ga babban shafi
Najeriya-Saudi

Kashi 50 na mahajjatan Najeriya na fuskantar barazana gaza sauke farali

Kawo yanzu dai ana fuskantar tsaiko a shirin Najeriya na tantance mahajjatan ta tare da daukar bayanan zanen yatsunsu kamar yadda Saudiyyar ta bukata ga duk kasar da za ta tura mahajjatanta.
Kawo yanzu dai ana fuskantar tsaiko a shirin Najeriya na tantance mahajjatan ta tare da daukar bayanan zanen yatsunsu kamar yadda Saudiyyar ta bukata ga duk kasar da za ta tura mahajjatanta. REUTERS

Kimanin kashi 50 cikin dari na maniyyata aikin hajjin bana daga Najeriya na fuskantar barazana kasa sauke farali, sakamakon karancin cibiyoyin daukar bayanai da kuma zanen hannu, kamar yadda mahukuntan Saudia suka gindayawa alhazzan kowacce kasa.Wakilinmu na Abuja Muhammad Kabir Yusuf ya yi mana dubi game da wannan matsala da kuma yadda za ta iya yin tasiri ga mahajjatan Najeriya ga kuma rahoton da ya hada mana.

Talla

Kashi 50 na mahajjatan Najeriya na fuskantar barazana gaza sauke farali

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.